iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin fasahar rubutun muslnci a kasar Masar mai taken addinin muslunci addinin zaman lafiya da sulhu.
Lambar Labari: 3482034    Ranar Watsawa : 2017/10/24